Applications for Cohort 14 open soon Join the next cohort
← All courses

Online course

Script Writing Hausa

Gabatarwa zuwa rubutun wasan kwaikwayo na dandali da na allo. Wannan kwas ɗin yana gabatar da kai ga wasu daga cikin muhimman dabarun rubutun wasan kwaikwayo: tattaunawa, gina hali, da tsarin labari.

9 Modules
36 Learning activities
Online Delivery
Script Writing Hausa

Course curriculum

What you'll explore.

MODULE 01 Gabatarwa 3 activities
  1. Barka da zuwa Cohort 14 Text
  2. Neman Izini/Dokar raba bayanai Survey
  3. Tambayoyin sharar fage Survey
MODULE 02 Darasi na Ɗaya 3 activities
  1. Gabatarwa: Fahimta Akan Wasan kwaikwayo da Rabe-rabenta? Video
  2. Kayan aikin Marubuci Video
  3. Dandalin Tattaunawa Text
MODULE 03 Darasi na Biyu 3 activities
  1. Nasibi da Iyawa Video
  2. Yin Amfani da Tunane-tunane Wajen Rubutu Video
  3. Zabar Inda Za ka Gudanar da Aikin ka Video
MODULE 04 Darasi na Uku 5 activities
  1. Rubutaccen wasa ko labari (Playwriting & Screenwriting) Video
  2. Rubutun Gajeren Labari Video
  3. Rubutun Wasan kwaikwayo Video
  4. Tambayoyi na Kima (Assessment Quiz) Quiz
  5. Dandalin Tattaunawa Text
MODULE 05 Darasi na Huɗu 2 activities
  1. Tsari Video
  2. Aikin Wasan kwaikwayo Video
MODULE 06 Darasi na Biyar 8 activities
  1. Tsara Labari Video
  2. Na'urori masu ban sha'awa a cikin Gine-ginen Plot Video
  3. Yan wasa Video
  4. Tattaunawa Video
  5. Shiri Video
  6. Fitowa-fitowa Video
  7. Salo da Kanu Video
  8. Auna Fahimta Quiz
MODULE 07 Darasi na Shida 8 activities
  1. Gabatar da Labarin ka a Matsayin ka na Marubuci Video
  2. Takaitaccen Sako na Logline Video
  3. Takaitaccen Labari (Synopsis And Treatment) Video
  4. Shirye-Shiryen Gabatar da Labarin Ka Video
  5. Daukar Nauyin Shirin Ka da Kan ka Video
  6. Kulla alaka da Yarjejeniya Video
  7. Nanata Rubutu da Gyara Video
  8. Auna Fahimta Quiz
MODULE 08 Darasi na Bakwai 2 activities
  1. Tafiya Mara Karewa Video
  2. Jarabawar Ƙarshe Quiz
MODULE 09 Matakai na Gaba 2 activities
  1. Muna muku murna! Yanzu kuma sai me?... Video
  2. Kafin ka tafi… Survey

Ready to begin?

Continue to the TAFTA LMS. This course will already be selected for your registration.

Enroll now

Explore more

Find the path that moves you.

Browse TAFTA's other creative and professional learning programmes.

View all courses